1 Timothy 6:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka umarci waษanda suke da arziki a wannan duniya kada su ษaga kai ko su sa begensu a kan dukiyar da ba ta da tabbaci, sai dai su sa begensu ga Allah, wanda yake ba mu kome a yalwace don jin daษinmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุง ุนูู
ูุฑูุซู ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุฏู ุงููุฑูุฒฺูงู ุนูุฏููููููุฑู ูููู ุซูููฐูู ููุฏู ุณูุทูุบู ูููู ูููุงู ุณูุณูุง ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุนููููู ุงููุฑูุฒฺูงู ู
ูุฑูุฑู ุชูุจููุชูุงุ ุนูู
ููุง ุณูุณูุง ุฐููุซูููุงุฑูุณู ุบู ุงูููููู ููููุฏู ููููููฐ ุชูููุฏู ู
ููู ูููุงูู
ูููฐ ุนูููููููุซูููฐ ุฏููุงูู
ููู ุฌููู ุฏูุงุทูููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu dukiyar duniyar nan kuwa ka gargaษe su kada su nuna alfarma, kada kuwa su dogara da dukiya marar tabbata, sai dai ga Allah, wanda yake ba mu kome a yalwace don mu ji daษinsa.