1 Timothy 6:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In wani yana koyarwar ฦarya bai kuma yarda da sahihiyar koyarwar Ubangijinmu Yesu Kiristi da kuma koyarwa ta tsoron Allah ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏููู ููููุฏู ููููููฐูููู ูููุงูููุฑูููุง ุฏูุจูู
ู ููุฏูู ุจูุชูููู
ู ููุฑูุฏู ุฏู ุนูููููุญููู ููููู
ููุงูู
ููู ุนูุจูููโุบูุฌูููู
ู ุนููุณูููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุจู ุฏู ููู
ู ูููุงูููุฑูููุฑู ุฏู ุจูุชูุฏูุงุซูููฐ ุฏู ุจููู ุญููู ุงููุฑููู ูู ุงูููููู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk wanda yake wata koyarwa dabam, bai kuwa yarda da sahihiyar maganar Ubangijinmu Yesu Almasihu, da kuma koyarwar da ta dace da bautar Allah ba,