1 Timothy 6:4 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yana cike da girman kai bai kuma san kome ba. Yana da mugun halin son gardama da muhawwara game da kalmomin da suke kawo kishi, rikici, maganar ฦ™eta, da mugayen zace-zace
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ูŠูŽู†ูŽ ุซููƒูœู‰ูฐ ุฏูŽ ุบูุฑู’ู…ูŽู†ู’ ูƒูŽูŠู’ุŒ ุจูŽูŠู’ ูƒููˆูŽ ุณูŽู†ู’ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐุจูŽุž ูŠูŽู†ูŽ ูƒูู…ูŽ ุฏูŽ ุญูŽู„ูู†ู’ ู…ูŽุฑู’ู…ูŽุฑูู†ู’ ุบูŽุฑู’ุฏูŽู…ูŽ ุฏูŽ ู…ูู‡ูŽูˆูŽุฑูŽ ุบูŽู…ูœู‰ูฐุฏูŽ ูƒูŽู„ู’ู…ููˆุงู’ู…ูุž ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู‘ูœู‰ูฐ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ุญูŽูŠู’ฺขูŽุฑู’ ุฏูŽ ูƒููŠุดู ุฏูŽ ุถููƒูุซู ุฏูŽ ูปูŽุงุชูŽ ุณููˆู†ูŽ ุฏูŽ ู…ููˆุบูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุธูŽุซูœู‰ูฐ ุธูŽุซูœู‰ูฐุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
girmankai ya ciccika shi ke nan, bai san kome ba, yana da muguwar jarabar gardama da jayayya a kan maganganu kawai, waษ—anda suke jawo hassada, da husuma, da yanke, da mugayen zace-zace,