1 Timothy 6:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen da suke son yin arziki sukan fฤษ—i cikin jarraba, su fฤษ—a a tarko, suna mugayen shaโ€™awace-shaโ€™awace iri-iri na wauta da cutarwa, irin waษ—anda suke dulmuyar da mutane, su kai ga lalacewa da hallaka.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ู…ูŽุฑู’ู…ูŽุฑูู†ู’ ูŠูู†ู’ ุงู”ูŽุฑู’ุฒูฺงู ุณููƒูŽู†ู’ ฺขูŽุงุทูŽ ุซููƒูู†ู’ ุฌูŽุฑู‘ูŽุจูŽุŒ ุซููƒูู†ู’ ุชูŽุฑู’ูƒููˆุงู’ ู†ูŽู…ููˆุบูŽูŠูœู‰ูฐู†ู’ ุดูŽุนูŽูˆูŽุซูœู‰ูฐ ุดูŽุนูŽูˆูŽุซูœู‰ูฐ ุงู•ูุฑู ุงู•ูุฑูู†ู‘ูŽุจูŽู†ู’ุธูŽ ุฏูŽ ู†ูŽุซููˆุชูŽุฑู’ ุฏูŽ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูŽู†ู’ ุดูŽุง ูƒูŽู†ู’ุณูุŒ ุณูุฌูŽูฐูˆูุงู’ุณู ุฐููˆูŽุงุบูŽ ู„ูŽู„ูŽุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุฏูŽ ู‡ูŽู„ู‘ูŽูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu ษ—okin yin arziki kuwa, sukan zarme da jaraba, su fฤษ—a a cikin tarko, suna mugayen sha'awace-sha'awace iri iri na wauta da cutarwa, irin waษ—anda suke dulmuyar da mutane, su kai ga lalacewa da hallaka.