2 Chronicles 1:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka ba ni hikima da sani, don in iya jagorance wannan mutane, gama wa zai iya shugabance wannan jamaโarka mai girma?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููู ุถููุงฺูงููุงู ููุจูุงูู ุญูููู
ู ูููู ุฏู ุณููููู ุฏู ููููููฐ ุจฺูงูุงุชู ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ุจููุฏู ู
ูุชูููููฐููููุ ุฏููุงูู
ููู ุจูุงููููุฏู ุฐููู ุนููู ู
ููููู ููููููู ุฌูู
ูุนูุฑููู ู
ูููุบูุฑูู
ูุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุฏููููู ุณููุงูุณูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu sai ka ba ni hikima da sani yadda zan iya kai da kawowa a gaban wannan jama'a, gama wa zai iya mulkin wannan jama'a taka mai yawa haka?โ