2 Chronicles 1:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Solomon ya tafi Urushalima daga masujadar kan tudu a Gibeyon, da kuma daga gaban Tentin Sujada. Ya kuma yi mulki a bisa Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณูููููู
ููฐูู ููุชูุงุดู ุฏูุบู ููุฑููู ุณูุฌููุฏู ุนููููู ุชูุฏูุ ููุชููุงู ุชูููฐููุชููู ุณูุฏููู ุงูู ุบูุจูููฐูููุงููุ ูููููุงูู
ู ุนูุฑููุดููููู
ูุ ุฏูุบู ููุฑููู ููุซููุบูุจูุฏู ูููู ู
ููููู ุนููููู ุฏููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan sai Sulemanu ya taso daga masujadar da take Gibeyon inda alfarwa ta sujada take, ya zo Urushalima inda ya zauna yana mulkin Isra'ila.