2 Chronicles 10:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan kwana uku sai Yerobowam da dukan mutane suka dawo wurin Rehobowam, yadda sarki ya ce, “Ku dawo gare ni cikin kwana uku.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ ݣُونَ عُكُ، سَيْ يٜىٰرُواْبُواْوَمْ دَ دُكَنْ مُتَنٜىٰنْ سُكَ دَاوُاْ وُرِنْ رٜىٰهُواْبُواْوَمْ بِسَغَ عُمَرْنِنْدَ يَبَاسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yerobowam tare da dukan jama'a suka koma wurin Rehobowam a rana ta uku, kamar yadda sarki ya faɗa, “Bayan kwana uku ku komo.”