2 Chronicles 10:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya kuma bi shawarar matasan ya ce, “Mahaifina ya sa muku kaya masu nauyi; zan ma sa mafi nauyi. Mahaifina ya bulale ku da bulala; zan bulale ku da kunamai.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَيِ مَغَنَ بِسَغَ شَوَرَرْ دَ سَمَارِنْ سُكَ بَاشِ يَثٜىٰ «بَابَنَ يَسَا مُكُ غُنْ‌غُمٜىٰنْدَ يَدَنّٜىٰكُ سُواْسَيْ، عَمَّا ذَنْ ڧَارَ دَنّٜىٰكُ؞ بَابَنَ يَدُوكٜىٰكُ دَ بُلَلَ، عَمَّا نِے ذَنْ هُواْرٜىٰكُ دَ بُلَلَ مَيْ هَڧُواْرَنْ ڧَرْڢٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarki Rehobowam ya yi aiki da shawarar da matasa suka ba shi, ya ce, “Ubana ya tsananta muku fiye da shi, ya hore ku da bulala, amma ni, da kunama zan hore ku.”