2 Chronicles 10:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma game da Isra’ilawan da suke zama a garuruwan Yahuda kuwa, Rehobowam ya ci gaba da yin mulki a bisansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا رٜىٰهُواْبُواْوَمْ يَثِيغَبَدَ مُلْكٍ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ وَطَنْدَ سُكٜىٰ عَيَنْكِنْ يَهُودَ كَطَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Rehobowam ya ci gaba da mulki bisa Isra'ilawan da suke a biranen Yahuza.