2 Chronicles 10:2 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Yerobowam ɗan Nebat ya ji wannan (a lokacin yana a Masar, inda ya gudu daga Sarki Solomon ya tafi), sai ya dawo daga Masar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يٜىٰرُواْبُواْوَمْ طَنْ نٜىٰبَتْ يَجِ لَابَرِ ثٜىٰوَ ذَاعَ نَطَ رٜىٰهُواْبُواْوَمْ سَرْكِے، سَيْ يَكُواْمُواْ دَغَ مَصَرْ عِنْدَ يَكٜىٰدَ ذَمَ تُنْدَ يَغُجٜىٰ وَ سُلَيْمَٰنُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yerobowam ɗan Nebat, ya ji wannan labari (gama a Masar yake sa'ad da ya guje wa sarki Sulemanu), Yerobowam kuwa ya komo daga Masar.