2 Chronicles 10:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โMahaifinka ya sa mana kaya masu nauyi a kanmu, amma yanzu ka sauฦaฦa mana aiki mai zafin nan da kuma kaya masu nauyin da ya sa a kanmu, mu kuwa za mu bauta maka.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุจูุงุจููููู ููุณูุง ู
ููู ุบูููโุบูู
ูููฐููุฏู ููุฏููููููฐู
ู ุณููุงูุณูููุ ููููุฐู ุนูุฏููู ููุณฺูููงฺูงู ู
ููู ุงูููููููููููู ุฏู ุณููู ุฏููููููฐู
ู ุณููุงูุณููู ุฏู ุงููุจูุจููู ู
ูุงุณู ููููููููุฏู ููุณูุง ุนูููููู
ูุ ุชููุงูุ ุฐูุงู
ููู ู
ููู ุญูุฏูู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โTsohonka ya tsananta mana, yanzu sai ka sawwaฦa mana irin tsananin da muka sha daga wurin tsohonka, da irin tilastawar da ya yi mana, sa'an nan sai mu bauta maka.โ