2 Chronicles 10:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rehobowam ya amsa, “Ku dawo gare ni cikin kwana uku.” Saboda haka mutanen suka watse.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِے رٜىٰهُواْبُواْوَمْ يَثٜىٰ مُسُ «كُتَڢِے؞ بَايَنْ ݣُونَ عُكُ كُدَاوُاْ كُكَرْٻِ أَمْسَ؞» سَيْ مُتَنٜىٰنْ سُكَ تَڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rehobowam kuwa ya ce musu, “Ku komo bayan kwana uku.” Sai jama'a suka tafi.