2 Chronicles 10:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Sarki Rehobowam ya nemi shawarar dattawan da suka yi wa mahaifinsa Solomon hidima a lokacin da yake da rai, ya tambaye suya ce, โWace shawara za ku ba ni don in amsa wa waษannan mutane?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนููู ุฑูููฐูููุงูุจููุงูููู
ู ููููููฐู
ู ุดูููุฑูุฑู ฺููุงฺูขฺูขูููู ู
ูุฐููู ุฏู ุณููููู ููุจูุงุจูููุณู ุณูููููู
ููฐูู ุญูุฏูู
ู ูููุงูููุซููู ุฏู ููููููฐุฏู ุฑูููุ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุซูููฐ ุดูููุฑูุง ุฐูุงูู ุจูุงูู ุฏููุงูู
ููู ุงูููู ุงููู
ูุณููู ู
ูุชูููููฐูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rehobowam ya nemi shawara a gun dattawan da suke tare da tsohonsa Sulemanu, sa'ad da yake da rai, ya ce, โWace shawara za ku ba ni don in amsa wa jama'ar nan?โ