2 Chronicles 10:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Rehobowam ya ƙi shawarar da dattawa suka ba shi ya kuma nemi shawarar matasan da suka yi girma tare, suke kuma yin masa hidima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا رٜىٰهُواْبُواْوَمْ يَڧِ يَبِے شَوَرَرْ دَ ڟُواْڢَڢِّنْ مَذَنَّنْ سُكَ بَاشِ، سَيْ يَبِے شَوَرَرْ سَمَارِنْ دَ سُكَيِ غِرْمَ تَرٜىٰ دَشِ، وَطَنْدَ سُكٜىٰيِ مَسَ حِدِمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ya ƙi yarda da shawarar da dattawan suka ba shi, ya nemi shawara daga wurin matasa waɗanda suka girma tare, masu yi masa hidima.