2 Chronicles 10:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya tambaye su ya ce, “Mece ce shawararku? Yaya zan amsa wa waɗannan mutanen da suke ce mini, ‘Ka sauƙaƙa nauyin da mahaifinka ya sa a kanmu’?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰمُسُ «كُبَانِ شَوَرَا غَمٜىٰدَ إِرِنْ أَمْسَرْ دَ ذَنْبَا مُتَنٜىٰنَّنْ دَ سُكَثٜىٰ مِنِ، ‹كَسَوْڧَڧٜىٰ مَنَ نَوْيِنْ غُنْغُمٜىٰنْ بَابَنْكَ وَنْدَ يَدَنّٜىٰمُ سُواْسَيْ›؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce musu, “Wace irin shawara za ku bayar wadda za mu amsa wa jama'an nan da suka ce mini, ‘Ka sawwaƙa mana wahalar da muka sha daga wurin tsohonka’?”