2 Chronicles 11:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya sa garkuwoyi da māsu a cikin dukan biranen, ya kuma sa suka zama da ƙarfi. Saboda haka Yahuda da Benyamin suka zama nasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رٜىٰهُواْبُواْوَمْ كُمَ يَتَارَ غَرْكُوُاْيِ دَ مَاسُ عَثِكِنْ كُواْوَنٜىٰ بِرْنِ دُواْمِنْ يَڧَارَ مُسُ ڧَرْڢِے سُواْسَيْ؞ تَهَكَنٜىٰ يَرِڧٜىٰ يَنْكِنْ يَهُودَ دَ بِلِيَامِنُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya sa garkuwoyi da māsu a cikin dukan biranen nan, ya ƙara musu ƙarfi ƙwarai. Haka ya riƙe Yahuza da Biliyaminu.