2 Chronicles 11:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ƙarfafa mulkin Yahuda suka kuma goyi bayan Rehobowam ɗan Solomon shekaru uku, suna tafiya a hanyoyin Dawuda da Solomon a wannan lokaci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ كُوَ سَا مُلْكٍ يَهُودَ يَيِ ڧَرْڢِے؞ سُكَ كُمَيِ شٜىٰكَرَا عُكُ سُنَ غُواْيُوانْ بَايَنْ رٜىٰهُواْبُواْوَمْ طَنْ سُلَيْمَٰنُ جِيكَنْ دَاوُدَ، سُنَ تَڢِيَ أَ حَنْيَرْ سُلَيْمَٰنُ دَ دَاوُدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ƙarfafa mulkin Yahuza, suka tsare mutuncin Rehobowam ɗan Sulemanu har shekara uku. Suka yi shekara uku suna tafiya a tafarkin Sulemanu.