2 Chronicles 11:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haifa masa ’ya’ya maza. Yewush, Shemariya da Zaham.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَا حَيْڢَ مَسَ یَیَ مَظَا، سُونٜىٰ يٜىٰوُشْ دَ شٜىٰمَرِيَ دَ ظَهَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mahalat ta haifa masa 'ya'ya maza, su ne Yewush, da Shemariya, da Zaham.