2 Chronicles 11:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya yi hikima, ya watsar da waɗansu ’ya’yansa a dukan yankunan Yahuda da Benyamin, da kuma a dukan birane masu katanga. Ya ba su tanadi mai yawa ya kuma aurar musu mata masu yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رٜىٰهُواْبُواْوَمْ يَيِ حِكِمَ يَرَرَّبَ یَیَنْسَ مَظَا ذُوَا دُكَنْ يَنْكُنَنْ يَهُودَ دَ بِلِيَامِنُ عَثِكِنْ بِرَنٜىٰ مَاسُ كَتَنْغَرْدَ يَغِنَ؞ يَعَيْكَ مُسُ عَبِنْثِ عَيَلْوَثٜىٰ؞ يَكُمَ سَامُواْ مُسُ مَاتَادَيَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya yi hikima ya rarraba waɗansu 'ya'yansa maza ko'ina cikin gundumomin ƙasar Yahuza da ta Biliyaminu, a dukan birane masu kagara, ya tanada musu abinci a yalwace. Ya kuma samo musu mata masu yawan gaske.