2 Chronicles 11:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
‘Ga abin da Ubangiji ya ce kada ku haura don ku yi yaƙi da ’yan’uwanku. Ku tafi gida kowannenku, gama wannan yi na ne.’ ” Saboda haka suka yi biyayya ga maganar Ubangiji suka kuma koma daga takawa don yaƙi da Yerobowam.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
‹إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، كَدَ كُيَاڧِ یَنْعُوَنْكُ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا؞ كُواْوَنٜىٰ مُتُمْ يَكُواْمَ غِدَا غَمَا وَنَّنْ أَبُ دَغَ وُرِينَ نٜىٰ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
‘Ga abin da Ubangiji ya faɗa, kada ku yi yaƙi da 'yan'uwanku, kowa ya komo alfarwarsa, gama wannan al'amari daga gare ni yake.’ ” Suka kuwa ji maganar Ubangiji, suka koma, ba su tafi yaƙi da Yerobowam ba.