2 Chronicles 11:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rehobowam ya zauna a Urushalima ya kuma gina garuruwa don kāriya a cikin Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رٜىٰهُواْبُواْوَمْ يَذَوْنَ أَ عُرُوشَلِيمَ، يَكُمَسَا عَڧَارَ غِنَا بِرَنٜىٰ عَيَنْكِنْ يَهُودَ دُواْمِنْ أَڟَرٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rehobowam ya zauna a Urushalima, ya kuwa gina birane masu kagara a Yehuza.