2 Chronicles 12:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai sarki Rehobowam ya ƙera garkuwoyin tagulla a madadin na zinariya, ya sa su a hannun shugabannin matsara na mashigin gidan sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَرْكِے رٜىٰهُواْبُواْوَمْ يَسَاكٜىٰيِنْ وَطَنْسُ غَرْكُوُاْيِ نَڧَرْڢٜىٰنْ تَغُلَّ أَمَدَدِنْ نَظِينَارِيَ وَطَنْدَ شِشَكْ يَݣُوشٜىٰ؞ يَسَاسُ أَ حَنُّنْ سُواْجُواْجِ مَاسُ غَادِنْ ڧُواْڢُواْڢِنْ غِدَنْ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai sarki Rehobowam ya ƙera garkuwoyin tagulla a madadin na zinariya, ya sa su a hannun shugabannin matsara, masu tsaron gidan sarki.