2 Chronicles 12:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk sa’ad da sarki ya tafi haikalin Ubangiji, masu tsaron sukan tafi tare da shi, suna riƙe da garkuwoyi, daga baya kuma su mai da su a ɗakin tsaro.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ دُكْ لُواْكَثِنْ دَ سَرْكِے ذَيْ شِغَ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ، سَيْ مَاسُ غَادِ سُݣُوشِ غَرْكُوُاْيِنْ سُرِڧٜىٰ سُبِيشِ؞ عِدَنْ يَا تَڢِے، سَيْ سُكُواْمَرْ دَسُو سُأَجِيٜىٰ أَطَاكِنْ أَجِيَرْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A duk lokacin da sarki ya shiga Haikalin Ubangiji, sai matsara su kawo su, daga baya kuma su maishe su a ɗakin matsaran.