2 Chronicles 12:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rehobowam ya huta da kakanninsa aka kuma binne shi a Birnin Dawuda. Abiya ɗansa kuma ya gāje shi a matsayin sarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رٜىٰهُواْبُواْوَمْ يَكُواْمَ غَ كَاكَنِّنْسَ، عَكَ بِنّٜىٰشِ عَبِرْنِنْ دَاوُدَ، وَتُواْ عُرُوشَلِيمَ؞ سَيْ طَنْسَ أَبِيَ يَغَاجٜىٰشِ يَذَمَ سَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rehobowam fa ya rasu, aka binne shi a birnin Dawuda. Abaija ɗansa ya gāji gadon sarautarsa.