2 Chronicles 12:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Domin sun yi rashin biyayya ga Ubangiji, saboda haka Shishak sarkin Masar ya yaƙi Urushalima a shekara ta biyar ta Sarki Rehobowam.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ رَشِنْ أَمِنْثِنْسُ غَ يَهْوٜىٰهْ ، أَ شٜىٰكَرَا تَبِيَرْ تَمُلْكٍ رٜىٰهُواْبُواْوَمْ، سَيْ سَرْكِے شِشَكْ نَ مَصَرْ يَكَٰوُاْ يَاڧِ أَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekara ta biyar ta mulkin sarki Rehobowam, Isra'ilawa ba su bi Ubangiji da aminci ba, saboda haka Shishak, Sarkin Masar, ya hauro don ya yi yaƙi da Urushalima.