2 Chronicles 12:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da kekunan yaƙi dubu ɗaya da ɗari biyu da kuma mahayan dawakai dubu haɗe da mayaƙan Libiyawa, Sukkatawa da kuma Kushawa waɗanda suka wuce ƙidaya suka zo tare da shi daga Masar,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شِشَكْ يَذُواْ دَ كٜىٰكُنَنْ دُواْكِ دُبُو طَيَ دَ طَرِے بِيُ دَ مَاسُ هَوَنْ دُواْكِ دُبُو سِتِّنْ، تَرٜىٰدَ سُواْجُواْجِنْ دَ بَعَ عِيَ ڧِرْغَوَ؞ عَثِكِنْسُ أَݣَويْ سُواْجُواْجِنْ لِبِيَ دَ نَ سُكِّمْ دَ نَ إِتِيُواْڢِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka faɗo masa da karusai dubu da ɗari biyu (1,200), da mahayan dawakai mutum dubu sittin (60,000). Mutanen da suka taho tare da sarki Shishak daga Masar, ba a san adadinsu ba, akwai Libiyawa, da Sukkimiyawa, da kuma Habashawa.