2 Chronicles 12:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shugabannin Isra’ila da sarki suka ƙasƙantar da kansu suka ce, “ Ubangiji mai adalci ne.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے دَ شُوغَبَنِّنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ ڧَسْڧَنْتَرْ دَكَنْسُ سُكَ تُوبَ سُكَثٜىٰ «عِ، يَهْوٜىٰهْ يَايِ أَبِنْدَ يَكٜىٰ دَيْدَيْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai sarakunan Isra'ila tare da sarki Rehobowam, suka ƙasƙantar da kansu, suka ce, “Ubangiji mai adalci ne.”