2 Chronicles 12:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Ubangiji ya ga sun ฦasฦantar da kansu, sai wannan maganar Ubangiji ta zo wa Shemahiya, โTun da yake sun ฦasฦantar da kansu, to, ba zan hallaka su ba, amma zan cece su, ba zan kwararo fushina ta hannun Shishak a kan Urushalima ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููููููููฐูู ููุบู ุณููู ุชููุจูุ ุณููู ููููููููฐูู ููุณูุงููููฐูููู ู
ูุบููู ุฏู ุดูููฐู
ููู ุซูููฐูู ยซุชูููุฏูููููููฐ ุณููู ฺงูุณฺูงูููุชูุฑู ุฏูููููุณูุ ุจูุฐููู ููููููุงุณู ุจูุ ุนูู
ููุง ุฐููู ุทููู ุชูููู
ูููููฐุณูุ ุจูุฐููู ุญูููููุชูุณู ุชูููููููู ุดูุดููู ุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Ubangiji ya ga sun ฦasฦantar da kansu, sai ya yi magana da Shemaiya cewa, โTun da yake sun ฦasฦantar da kansu, to, ba zan hallaka su ba, amma zan cece su, ba zan kwararo fushina ta hannun Shishak a kan Urushalima ba.