2 Chronicles 12:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Shishak sarkin Masar ya yaƙi Urushalima, sai ya kwashi ma’ajin haikalin Ubangiji da kuma ma’ajin fadan sarki. Ya kwashe kome da kome, har da garkuwoyin zinariyar da Solomon ya yi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِے شِشَكْ نَ مَصَرْ يَذُواْ يَڢَاطَوَ عُرُوشَلِيمَ دَ يَاڧِ، يَكُمَ ݣُوشِ كَايَ دَغَ ثِكِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ دَ نَغِدَنْ سَرْكِے؞ يَݣُوشٜىٰ كُواْمٜىٰ حَرْ دَ غَرْكُوُاْيِنْ ظِينَارِيَ وَطَنْدَ سُلَيْمَٰنُ يَيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Shishak Sarkin Masar ya zo ya fāɗa wa Urushalima da yaƙi, ya kuwa kwashe dukiyoyin da suke cikin Haikalin Ubangiji, da na fādar sarki, ya yi musu ƙaƙaf. Ya kuma kwashe garkuwoyi na zinariya, waɗanda Sulemanu ya yi.