2 Chronicles 13:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โGare mu kuwa, Ubangiji shi ne Allah, kuma ba mu yashe shi ba. Firistocin da suke bauta wa Ubangiji โyaโyan Haruna maza ne, Lawiyawa ne kuwa suke taimakonsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูู
ููุง ู
ูู ููู
ูุ ููููููููฐูู ุดููููููฐ ุงูููููู ููู
ูุ ููู
ู ุจูู
ฺูงู ุดููุจูุ ู
ูููุฏู ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซููู ุฏูุณูููููฐูู ู
ูุณู ุญูุฏูู
ูุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุฐูุฑูููุฑู ูููฐุฑูููู ููููฐุ ููู
ู ููููููุงููุง ุณููู ุนููููู ุชูุฑูููฐุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โAmma a gare mu, Ubangiji shi ne Allahnmu, ba mu kuwa rabu da shi ba. Muna da firistoci, 'ya'yan Haruna, maza, masu yi wa Ubangiji hidima, da Lawiyawa masu yi musu hidima.