2 Chronicles 13:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah yana tare da mu; shi ne shugabanmu. Firistocinsa tare da ฦahoni za su busa kirarin yaฦi a kanku. Mutanen Israโila, kada ku yi yaฦi da Ubangiji Allah na kakanninku, gama ba za ku yi nasara ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุดูุ ุงูููููู ุฏู ููููุณู ูููู ุชูุฑูููฐุฏูู
ููุ ุดููููููฐ ุณูุฑูููููู
ูุ ฺขูุฑูุณูุชููุงูุซูููุณู ุณููู ุจููุณู ู
ููู ูููููู ูููููู ููุงฺงู ุฏููููุ ููุง ููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููุฏู ูููู ููุงฺงู ุฏู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุงููููููููู ุฏููุงูู
ููู ุจูุฐูุงูููู ููุตูุฑูุจู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi kuwa, Allah yana tare da mu, shi ne shugabanmu, firistocinsa kuwa suna da ฦahon da akan busa lokacin yaฦi, don su busa kira na yin yaฦi. Ya ku Isra'ilawa, kada ku yi yaฦi da Ubangiji, Allah na kakanninku, gama ba za ku yi nasara ba.โ