2 Chronicles 13:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yahuda ya juya sai ya ga cewa ana yaƙe su gaba da baya. Sai suka yi kuka ga Ubangiji. Firistoci suka busa ƙahoni
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سُواْجُواْجِنْ يَهُودَ سُكَ جُويَا، سُكَغَ سُواْجُواْجِنْ يٜىٰرُواْبُواْوَمْ ذَاسُ يَاڧٜىٰسُ غَبَ دَ بَايَ؞ سَيْ سُكَيِ كُوكَا غَ يَهْوٜىٰهْ ، ڢِرِسْتُواْثِے كُمَ سُكَ بُوسَ كَكَكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yahuza suka duba, sai ga yaƙi a gabansu da bayansu. Sai suka yi kuka ga Ubangiji, firistoci kuma suka busa ƙaho.