2 Chronicles 13:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
mutanen Yahuda kuwa suka tฤ da kirarin yaฦi. Da ji kirarin yaฦi, Allah ya fatattake Yerobowam da dukan Israโila a gaban Abiya da Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ูููููุฏู ุณูููุชูุงุฏู ู
ูุฑููููุงูููููุณู ุณููู ููุฑูุฑููู ููุงฺงูุ ุฏู ุณููููู ุญูููุ ุณููู ุงูููููู ููุซู ููุตูุฑูุง ุนููููู ููููฐุฑููุงูุจููุงูููู
ู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณูุ ููุณูุง ุณููู ุบูุฏู ุงููุบูุจููู ุงููุจููู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ูููููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Yahuza suka yi kลซwwar yaฦi. Da suka yi kuwwar yaฦin sai Ubangiji ya sa Yerobowam da dukan jama'ar Isra'ila su gudu a gaban Abaija da Yahuza.