2 Chronicles 13:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka cinye mutanen Israโila a wannan lokaci, mutanen Yahuda kuwa suka yi nasara domin sun dogara ga Ubangiji Allah na kakanninsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุญููู ูููู ุนูููุซู ููุตูุฑูุง ุนููููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุงูู ูููุงูููุซูููุ ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ูููููุฏู ูููู ุณููููู ููุตูุฑูุง ุณูุจููุงูุฏู ุณููู ุฏููุงูุบูุถู ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุงูููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuwa aka ci nasara a kan mutanen Isra'ila a wannan lokaci. Mutanen Yahuza sun yi rinjaye saboda sun dogara ga Ubangiji, Allah na kakanninsu.