2 Chronicles 13:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Abiya ya ƙara ƙarfi. Ya auri mata goma sha huɗu, ya kuma kasance da ’ya’ya maza ashirin da biyu da kuma ’ya’ya mata goma sha shida.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَبِيَ يَيِ تَڧَارَ ڧَرْڢِے؞ يَعَوْرِ مَتَ غُواْمَشَا حُطُ، يَحَيْڢِ یَیَ مَظَا عَشِرِنْ دَ بِيُ دَ یَنْ مَاتَا غُواْمَشَا شِدَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Abaija ya ƙasaita, ya auro mata goma sha huɗu, ya haifi 'ya'ya maza ashirin da biyu, da 'ya'ya mata goma sha shida.