2 Chronicles 13:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sauran ayyukan sauratar Abiya, abin da ya yi da abin da ya faɗa, a rubuce suke a cikin rubuce-rubucen annabi Iddo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْرَنْ أَيُّكَنْ أَبِيَ دَ هَلَيٜىٰنْسَ دَ مَغَنَرْسَ سُنَ أَرُبُوثٜىٰ عَثِكِنْ تَارِيحِنْ أَنَّبِے إِدُّواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran ayyukan Abaija, da al'amuransa, da jawabansa, an rubuta su a littafin tarihin annabi Iddo.