2 Chronicles 13:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abiya ya tafi yaƙi tare da mayaƙa dubu ɗari huɗu jarumawa, Yerobowam kuwa ya ja dāgār yaƙi a kan Abiya da mayaƙa dubu ɗari takwas jarumawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِيَ يَشِغَ يَاڧِ تَرٜىٰدَ سُواْجُواْجِ مَاسُ عِيَ يَاڧِ دُبُو طَرِے حُطُ، يٜىٰرُواْبُواْوَمْ كُوَ يَجٜىٰرَ سُواْجُواْجِ مَاسُ عِيَ يَاڧِ دُبُو طَرِے تَݣُوسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abaija ya tafi da rundunar jarumawansa, dubu ɗari huɗu (400,000) zaɓaɓɓun mutane. Yerobowam shi kuma ya jā dāgar yaƙi don ya kara da Abaija, yana da mutum dubu ɗari takwas (800,000), zaɓaɓɓun mayaƙa ƙarfafa.