2 Chronicles 13:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba ku san cewa Ubangiji, Allah na Israโila ya ba da sarautar Israโila ga Dawuda da zuriyarsa har abada ta wurin alkawarin gishiri ba?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุดูููฐุ ุจูููุณููู ุซูููฐูู ููููููููฐูู ุ ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ููุจูุงุฏู ู
ููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุบู ุฏูุงููุฏู ุฏู ุฐูุฑูููุฑูุณู ุชูููุฑููู ูููู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐููููุฑู ุบูุดูุฑู ุฏู ุจูุนูููุฑูููุงููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba ku sani ba, Ubangiji Allah na Isra'ila, ya ba da sarautar Isra'ila ga Dawuda, da 'ya'yansa maza har abada, ta wurin alkawarin gishiri?