2 Chronicles 14:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Asa kuwa da mayaฦansa suka bi su har Gerar. Mutanen Kush suka mutu a ranan nan har ba a iya ฦidaya, aka buge su a gaban Ubangiji da rundunansa. Mutanen Yahuda suka kwashi ganima sosai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงููุณู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณู ุณูููุจููุณู ุญูุฑู ุบูููฐุฑูุฑูุ ุนููููู ุชููููููุดูููฐ ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุงููุชููููุงฺูขููู ุญูุฑู ุจูุณู ุนููู ุญูุทููู ุณูุซููุบูุจูุฏู ููุงฺงูุจูุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููููฐ ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณู ุณููู ููููููุงุณูุ ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ูููููุฏู ุณููู ฺจููุซูููฐ ููุงูู ู
ููู ูููู ุฏูุบู ุญูููููู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุงููุชููููุงฺูขูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Asa da jama'ar da suke tare da shi, suka runtume su har zuwa Gerar. Habashawa suka fฤษi duka, ko ษaya, ba wanda ya ragu da rai, gama an ragargaza su a gaban Ubangiji da gaban sojojin. Mutane suka kwashe ganima mai yawa gaske.