2 Chronicles 14:15 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka kuma yaƙi sansanin makiyaya suka kwashe tumaki da awaki da raƙuma. Suka koma Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ رُرُّشٜىٰ تٜىٰنْتُنَنْ مَاسُ كِيوُانْ دَبُّواْبِے، سُكَ ڨُوثٜىٰ شَانُنْسُ دَ تُمَكِنْسُ دَ رَاڧُمَنْسُ مَاسُيَوَنْ غَسْكٜىٰ؞ سَعَنً سُكَ كُواْمَ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka kware alfarwan masu kiwon dabbobi, suka kora tumaki, da raƙuma masu yawan gaske. Sa'an nan suka komo Urushalima.