2 Chronicles 14:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Asa ya yi abin da yake da kyau da kuma daidai a gaban Ubangiji Allahnsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَسَ كُوَ يَعَيْكَتَ أَبِنْدَ يَكٜىٰ دَيْدَيْ أَعِدُوانْ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Asa ya aikata abin da yake daidai a gaban Ubangiji Allahnsa.