2 Chronicles 14:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya gina biranen katanga na Yahuda, da yake ƙasar tana zaman lafiya. Babu wanda yake yaƙi da shi a waɗannan shekaru, gama Ubangiji ya ba shi hutu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَڠَغْڠَرَ بِرَنٜىٰ مَاسُ كَتَنْغَ أَ يَهُودَ، غَمَا ڧَسَرْ تَنَ ذَمَنْ لَاڢِيَ؞ بَابُ يَڧُواْڧِ أَ لُواْكَثِنْ، غَمَا يَهْوٜىٰهْ يَابَا شِ ذَمَنْ سَلَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya giggina birane masu kagara a Yahuza, gama ƙasar tana zaman lafiya. A waɗannan shekaru bai yi yaƙi da kowa ba, saboda Ubangiji ya kawo masa salama.