2 Chronicles 14:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce wa Yahuda, โBari mu gina waษannan garuruwa mu sa katanga kewaye da su, da hasumiyoyi, ฦofofi da ฦyamare. ฦasar har yanzu tamu ce domin mun nemi Ubangiji Allahnmu, mun neme shi ya kuwa ba mu hutu a kowane gefe.โ Saboda haka suka gina suka kuma yi nasara.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงููุณู ููุซูููฐ ููู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ยซุจูุฑู ู
ฺูงูุงุฑู ุบูููุง ุจูุฑูููููฐููููู ู
ูููููฐููููููฐุณู ุฏู ููุชูููโุบู ุฏู ุทููููู ู
ูุงุณู ฺููู ุฏู ฺงููุงฺูขููุงฺูขููู ุฏู ุฐูุงุนู ูููููููฐ ุฏู ฺงูุฑฺูขูููฐุ ููููููู ฺงูุณูุฑู ุชูุงู
ูุซูููฐ ุญูุฑู ููููุฐูุ ุบูู
ูุง ู
ููู ููููฐู
ู ููููููููฐูู ุงูููููู ููู
ูุ ู
ููู ุจููุดูุ ูููููู ุจูุงู
ู ุณูููู
ู ุชููููุงูููุซูููฐ ฺขูุณูููุยป ุณููููู ุชูุบูููุ ุณููู ูููู ููููููุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce wa mutanen Yahuza, โBari mu giggina waษannan birane, mu kewaye su da garu, da hasumiya, da ฦofofi masu ฦyamare. ฦasar tamu ce har yanzu, saboda mun nemi Ubangiji Allahnmu. Mun neme shi, ya kuwa ba mu salama a kowace fuska.โ Suka yi ta gini, suka kuwa arzuta.