2 Chronicles 15:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka taru a Urushalima a wata na uku na shekara ta goma sha biyar ta mulkin Asa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ تَارُ أَ عُرُوشَلِيمَ أَوَتَ نَعُكُ نَشٜىٰكَرَا تَغُواْمَشَا بِيَرْ تَمُلْكٍ أَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka taru a Urushalima a wata na uku na shekara ta goma sha biyar ta sarautar Asa.