2 Chronicles 15:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A lokacin suka miƙa hadaya bijimai ɗari bakwai da tumaki da kuma awaki dubu bakwai ga Ubangiji daga ganimar da suka dawo da ita.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَرْ نَنْ سُكَ مِيڧَ هَدَايُ غَ يَهْوٜىٰهْ دَغَ دَبُّواْبِنْ دَ سُكَ ݣُوسُواْ دَغَ وُرِنْ يَاڧِ؞ أَݣَويْ بِجِمَيْ طَرِے بَݣَويْ دَ تُمَكِ دَ أَوَكِ دُبُو بَݣَويْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A ran nan suka miƙa wa Ubangiji hadayun bijimai ɗari bakwai, da tumaki dubu bakwai (7,000) daga cikin ganimar da suka kwaso.