2 Chronicles 15:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma cikin wahalarsu suka juya ga Ubangiji, Allah na Israโila, suka kuma neme shi, suka kuwa same shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ูููุงูููุซููู ุฏูุณูููููฐ ุซููููู ููููููุ ุณููู ุณููู ุฌูููููุงู ุบู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ุณููู ููููฐู
ูููฐุดูุ ุณููู ูููู ุณูุงู
ูููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma lokacin da suke shan wahala suka juyo ga Ubangiji Allah na Isra'ila, suka neme shi, suka same shi.