2 Chronicles 15:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wata ฦasa takan murฦushe wata, wani birni kuma yakan murฦushe wani, domin Allah ya wahalshe su da kowace irin damuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐูู ุณููู ุฑูุฑููุจูุ ููููููู ุงููููุนูู
ูู ุชููู ุชูุงุณูุฑููู ููููุซููู ุงููููุนูู
ููุ ููููููู ุจูุฑููู ูููู ุชูุงุณูุฑููู ููููุซููู ุจูุฑูููููุ ุบูู
ูุง ุงูููููู ููุนููููููุงู ู
ูุณู ุฏู ูููููููุงููู ุงููุฑู ุงููุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
An kacancana su, al'umma tana gฤba da al'umma, birni kuma gฤba da birni, gama Allah ya yi ta wahalshe su da kowace irin wahala.