2 Chronicles 15:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโ€™an nan ya tattara dukan Yahuda da Benyamin da kuma mutane daga Efraim, Manasse da Simeyon waษ—anda suke zaune a cikinsu, gama jamaโ€™a mai girma ta zo wurinsa daga Israโ€™ila saโ€™ad da suka ga cewa Ubangiji Allahnsa yana tare da shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุงู”ูŽุณูŽ ูŠูŽุชูŽุชู‘ูŽุงุฑูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ุฏูŽ ู†ูŽ ุจูู„ููŠูŽุงู…ูู†ู ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ู†ูŽ ุงู•ูฺขู’ุฑูŽูŠูู…ู’ ุฏูŽ ู†ูŽ ู…ูŽู†ูŽุณู‘ูœู‰ูฐ ุฏูŽ ู†ูŽ ุณูู…ูœู‰ูฐูŠููˆุงู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุณููƒูœู‰ูฐ ุฐูŽู…ูŽู†ู’ ุจูŽฺงูู†ู’ุซู ุนูŽุซููƒูู†ู’ุณูุž ุบูŽู…ูŽุง ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุฏูŽูŠูŽูˆูŽ ุฏูŽุบูŽ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุณููƒูŽ ูƒููˆุงู’ู…ูŽ ุฏูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽ ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุณููƒูŽ ุบูŽุงู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ูŽ ุงู”ูŽุณูŽ ูŠูŽู†ูŽ ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya tattara dukan mutanen Yahuza da na Biliyaminu, da kuma na Ifraimu, da na Manassa, da na Saminu, waษ—anda suke zaman baฦ™unci tare da su. Da yawa daga cikin Isra'ilawa suka yi ฦ™aura zuwa wurinsa, sa'ad da suka ga Ubangiji Allahnsa yana tare da shi.