2 Chronicles 16:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ayyukan mulkin Asa, daga farko zuwa ƙarshe, suna a rubuce a littafin sarakunan Yahuda da Isra’ila.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَيُّكَنْ أَسَ تُنْدَغَ ڢَرْكُواْ حَرْ ڧَرْشٜىٰنْ مُلْكِنْسَ سُنَ أَرُبُوثٜىٰ عَثِكِنْ لِتَّڢِنْ سَرَاكُنَنْ يَهُودَ دَ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ayyukan Asa, daga farko har zuwa ƙarshe, an rubuta su a littafin sarakunan Yahuza da na Isra'ila.