2 Chronicles 16:12 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A shekara ta talatin da tara ta mulkinsa, Asa ya kamu da wata cuta a ฦ™afarsa. Ko da yake cutar ta yi tsanani, duk d haka ma a cikin ciwonsa bai nemi taimako daga Ubangiji ba, sai dai daga likitoci.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุดูœู‰ูฐูƒูŽุฑูŽุง ุชูŽุชูŽู„ูŽุชูู†ู’ ุฏูŽ ุชูŽุฑูŽ ุชูŽู…ูู„ู’ูƒูู†ู’ุณูŽุŒ ุงู”ูŽุณูŽ ูŠูŽูƒูŽู…ู ุฏูŽ ุซููŠูˆูุงู†ู’ ฺงูŽฺขูŽุงุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฏููƒู’ุฏูŽู‡ูŽูƒูŽ ุจูŽูŠู’ ู†ูœู‰ูฐู…ู ุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุจูŽุŒ ุงู”ูŽู…ูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู†ู’ ุญูŽูƒูŽ ูŠูŽู†ูœู‰ูฐู…ู ุชูŽูŠู’ู…ูŽูƒููˆุงู’ ุฏูŽุบูŽ ู…ูŽุงุณู ู…ูŽุงุบูŽู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A shekara ta talatin da tara ta mulkin Asa, sai wani ciwo ya kama shi a ฦ™afa. Ciwon kuwa ya tsananta ฦ™warai, duk da haka Asa bai nemi taimakon Ubangiji ba, sai na magori.